![]() | |
---|---|
suicide bombing (en) ![]() | |
Bayanai | |
Ƙasa | Najeriya |
Kwanan wata | 10 Nuwamba, 2014 |
A ranar 10 ga Nuwamba, 2014 wani dan kunar bakin wake sanye da kayan dalibaiya kashe akalla mutane 46 tare da raunata mutane da dama a taron makaranta a Potiskum, garin arewa maso gabashin Najeriya wanda kungiyar Boko Haram ta kai.[1][2][3]
© MMXXIII Rich X Search. We shall prevail. All rights reserved. Rich X Search